
|

![]() |
|||
![]() |
TARON BADA KYAUTUTTUKA WANDA CIBIYAR FITYA TA GABATAR
RANA:
JUMA’A 13/1/1438H 14 OCT 2016.
Ø Kyautuka ga daliban da su ka yi fice a Bita (Samina)

Ø Kyautuka ga daliban da su kai zarra a musabaqar Alqur’ani mai girma

Ø Kyautuka ga makaratun da su kai fice a kacici-kacicin
iyalai/sahabban Annabi (S.A.W)

Ø Kyautukan Laptop, Wayar
hannu, Digital Qur’an ga wadanda su ka ci nasara a gasar Al-Wal- Ashab
Wadda kasar Saudia ta ke gabatarwa duk shekara.

Ø Kyautukan karramawa ga wadanda su kai fice wajen bada gudummuwa

Taron ya gudana a Masallacin Juma’a na Abu Huraira B/Head Quarter
Yan Sanda Katsina. Da misalin karfe 4:00 na yamma, inda aka sami mahalarta
kamar haka
1.
Daraktan
Fitya na Kasa Dr. Muhd Muslim Ibrahim (DVC ALQALAM UNI)

2.
ALH
Mustapha Musa Yar’adua

3.
Engr.
Yusuf Adamu Dantsho

4.
Mal
Munir Sani

5.
Mal
Murja Ibrahim Duwan

6.
Mal Haruna
Sani Muhd (Shugaban Fitya na Jihar Katsina)

7.
Shuwagabannin
Malaman Makarantun Islamiyyu

8.
Daliban
Islamiyyu

9.
Wadanda
su kaci kyautuka

10.
Mambobin Fitya


11.
Sauran al’umma


Hassan Kabir Yar’adua
Magatakarda
No comments:
Post a Comment