Friday 14 October 2016

BA SAYAR DA ITA SARKIN KATSINA YAYI BA HAQQINTA YA NEMAR MATA

Wata maqaryaciyar kafar yada labarai ta ruwaito wani labari na cin mutunci ga mai martaba sarkin Katsina Alh. Abdulmimin Kabir Usman. Kan haka muka ga wajibi ne mu bayyana gaskiyar abunda ya faru.

Gaskiyar abinda yafaru shine: ita wannan yarinyar ta Muslinta ne kuma tana tare da mahaifan ta sai suke muzguna mata suna ta chutar da ita., sai tazo wajen sarki katsina tana neman yataimaka mata tayi aure ta huta ita tasamu wanda take so ta aura sai mai martaba ya aika akira Mahaifanta abasu hakkin su na Uwaye amma sunki suzo bayan kwana biyu suka turo CAN ta jihar katsina wajen Maimartaba sai akakira yarinya magana dai harwajen kwamishinan yan Sanda ga yatinya ga Can ga wanda take so ta aura hasalima yan sanda sunka mashi antuhumar ya sace masu yarinya akatam bayeta ko shi ya muslintar da ita? Tace a'ah ko alama akaita shari'ah har akagano baya da laifi Can suka roki abasu yarinya sutafi da ita zasu barta tayi Addinin muslinci amma yarinya tanemi kada abada ta zasuci zarafinta ne ko ma su kashe ta kuma ita tabalaga tana da cikakken hankalin tazabi addini da kanata sai kwamishina yabada ta wajen sarkin katsina shine CAN ta katsina suka hada baki da CAN ta  kasa akan suje social midea su yada karya don abasu yarinyar su. Wannan shine abunda yafaru ataikai ce. Allah yagafarta mana.

No comments:

Post a Comment